Kada ka yi sujada sai ga Allah, Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu. Kada ka yi kowane tsafi. Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu. Kada ka kama sunan Allah banza. Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu. Kada ka yi aiki ran hutawa. Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu. Kada ka raina iyayenka. Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu. Kada ka yi kisa, in ji Allah. Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu. Kada ka yi zina, in ji Allah. Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu. Kada ka yi sata, in ji Allah. Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu. Kada ka yi shaidar zur kan kowa. Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu. Kada ka yi ƙyashin samun wani. Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu.Desde o día que aceptéi Il tuo amor per me I will sing unto the Lord Чудову пісню Спас мені дав Я хвалу Тебе пою fù xìng Lord, you are calling Тек Герчек Йол Эй Масеҳо, Шоҳам Туӣ ربي هاسكن في سترك
Song not available - connect to internet to try again?