1) Ku zo ku kama hanya zuwa gidan Allahnmu Ku shiga jirgin Yesu, ba za ku ɓace ba Ku zo ku kama hanya, ku bar zunubanku! Ta wurin jinin Yesu, ku sami cetonku. 2) Shi ne babban matuki, Shi ne Mai Cetonmu Ya bada ransa duka don dukan ɓatattu. Zai kai ku gidan Allah, ba za ku ɓace ba! Zai cika ku da murna, rai na har abada.أبداً عمري ما ألاقي Аллилуйя Аллилуйя La Tua mano è sopra me Mystère de Jésus-Christ В Тебе съм скрит اعىن سۇۇداي اق باتاسىن Bóg jest miłością Na Pana złóż swe drogi Zachowujesz w pokoju Eu Navegarei
Song not available - connect to internet to try again?