1) Ku yi ƙarfin zuciya cikin Allahnmu. Shaiɗan da mala'ikunsa sun kewaye mu duk. KORUS Sai mu tsaya cikin ikon Yesunmu Sai mu riƙa ƙaunar Almasihu Mai Ceto. 2) Ga shi, Shaiɗan yana nan cikin duniya, Yana fushi in ya ga mu bayin Yesu ne. Korus 3) Kome yawan wahala da Shaiɗan ya kawo, Sai mu bi Ubangiji, zai ba mu nasara. Korus 4) Idan muna jurewa zuwa matuƙa, Almasihu za ya ba mu kambin nasara. KorusМен Кўраман Бир Ибодат Уйин مالناش غيرك Ищи всегда Бога Ekelim Seherde, Ekelim Sevgiyle Knieža mieru zvíťazí Yeni bir Ezgi O, chwalcie Pana! lsh kẖạyf Mon Sauveur, je voudrais être Who will survive
Song not available - connect to internet to try again?