1) Ubangijinmu mai ceto ne Ku yi sowa ta murna. (2x) KORUS Ku bauta Ubangiji da farin zuciya, Ku zo gabansa da rairawa. 2) Mu mutanensa tumakinsa, Ku yi sowa ta murna. (2x) Korus 3) Gama Ubangiji nagari ne Ku yi sowa ta mura. (2x) Korus 4) Yi masa godiya, albarkaci sunansa, Ku yi sowa ta murna. (2x) Korus 5) Ku mutane duka mu yabe shi, Ku yi sowa ta murna. (2x) KorusDieu tout-puissant Já věřím a vyznávám Сен Йюджесин في رهبة ورعدة ماتخفش kl nfs Tu lis dans mon coeur Яраланган калб E ci sei Tu Հեռացել Եմ Մոռացել Եմ
Song not available - connect to internet to try again?