1) Ku zo, ku Masu Bi, mu tashi gaba ɗaya. Ga tsere yana gabanmu, ga tsere yana gabanmu, Ga birnin Allahnmu, ga birnin Allahnmu. KORUS Yanzu muna hanya, Hanyar da za ta kai Sama. Mu yi tafiya da Yesu, Mu zauna can har abada. 2) Mu tuƃe zunubi, mu rage kayanmu, Mu yi tsere da haƙuri, mu yi tsere da haƙuri, Ga birnin Allahnmu, ga birnin Allahnmu. Korus 3) Ga Yesu Shugaba, Shugaban bangaskiya, Mu zuba masa ido fa, mu zuba masa ido fa, Zai kai mu lafiya, zai kai mu lafiya. KorusHoch Erhoben wạn qlt ạlḍlmẗ Suntem dusi si clatinati عجيب مشير Саҡырам бит Начальник жизни Пастырь мой غيرت أغسطين He Reigns Hosana Podívej se na louky
Song not available - connect to internet to try again?