1) Ku zo, mu tafi yaƙin nan. Yaƙin nan na Yesu ne. Kada mu koma baya fa, Allah yana wajenmu. 2) Idan mun yi musunsa, Al'ummai ma zo su yi. Ku zare takobanku fa, O gaba za mu yi. 3) Mu yi ma Allah godiya, Mu ce Alhamdulilahi. Mu dogara ga Yesu fa. Shi ne tutar cetonmu. 4) Wanda ya ƙi dogara ga Yesu Hallaka zai yi, Idan ka tuba tun yanzu Akwai daman gafara. 5) Idan ka yi shuru fa, Rana tana wucewa. Na tuba dai, zan bi Yesu, Yesu ne mai cetona. 6)Allah shi kai mu lafiya, Allah shi kai mu lafiya, Mu ce "Amin", mu ce "Amin". Mu ce "Amin", mu ce "Amin".Ариун Сүнс ирсэн байна من يا ترى الأشال يمكن تحتاج Eternel, que ton nom soit élevé Učiň mne, Bože, světélkem شو حلو أكون أنا كبير God Is Great Словно дождь Небесный льется wqft wnạdtny bṣwt ạlḥnạn Ты помни субботу
Song not available - connect to internet to try again?