1) Kun ji shela a ke yi, Halleluya! In ji Yesu Ubangijina, Sai ku duba, ku yi rai, Halleluya! A Linjila aka rubuta. KORUS Ku yi rai. . . . . har abada..... ! Duban Yesu, shi ne rai. Sai ku duba, ku yi rai, Halleluya! I, alkawari na Allah ne. 2) Allah ya yi ƙaunarmu, Halleluya! Ƙaunar Allah ne jawabin rai. Duba Yesu, ku yi rai, Halleluya! Ba Mai Ceto, sai dai shi kaɗai. Korus 3) Ana miƙa muku rai, Halleluya! Rai har abada fa kyauta ne. Faɗin Yesu ne kun ji, Halleluya! Domin haka ku sakankance. Korusวิสุทธิ์ วิสุทธิ์ วิสุทธิ์ HMUN A UM RIH ҜӘЛ ПОВЕЧЕ Në Krishtin Veç Všetko raz skončí Chi sarà contro Můj Pane Ó deň nedeľný, Pánov deň Singur eram în această lume
Song not available - connect to internet to try again?