1) Labarin gafara da daɗin ji ya ke. Shi mu ke bayarwa, jawabin Allah ne. KORUS Yabonka ne, ya Allah, wannan ya kamata Jama'a su yi maka don gafara. 2) Alherin gafara an shirya shi sosai, Da damar samuwa a wurin duk mai rai. Korus 3) Dalilin gafara, Ɗan Allah aikakke, Azabarmu ya sha a jikin gungume. KorusAmore è Дух Святой, дыши Splendore Sen Söylersen Olur Севирем сени Иса Adımı yazmısan Göylərdə Fa' echeggiare అబ్రహాము దేవుడవు ʿsẖt ḥyạty bạḥtẖaⁿạ Крест орудье казни
Song not available - connect to internet to try again?