'Y44 1)Littafi Mai Tsarki, abincin rai ne shi, Akwai ƙoshi, sai ka za ka ci Littafi Mai Tsarki 2)Littafi Mai Tsarki, saƙon Ubangiji, A cikinsa, aka bayyana Ҡauna ga Masu Bi 3)Littafi Mai Tsarki, fitilar Masu Bi, Haske 'na nan, za ya kai mu can, Littafi Mai Tsarki. 4)Littafi Mai Tsarki, ya zama takobi In ya shiga cikin zuciya, Zai tone zunubi. 5)Littafi Mai Tsarki, cike de ilimi, Bincikensa dai da gaskiya Zai ba ka fahimi. 6)Littafi Mai Tsarki, jawabin Masu Bi, Maganarsa mu ke shelarta, Littafi Mai Tsarki. 7)Littafi Mai Tsarki, iri mai kyau ne shi, Da aminci za mu shuka shi A duniyan nan yanzu. 8)Littafi Mai Tsarki, shi kaɗai mu ke bi Amfaninsa da daɗinsa Sun wuce misali.Camminando Haz cambiado mi lamento Wer bin ich dass der könig kam Guerriero Sózińdi aldym qolyma Tepelerin Üzerinden 主就是道路 Я буду жизнью Тебе служить كۆردۈم سېنى Ўзбекистонда тинчлиг
Song not available - connect to internet to try again?