1) Maganar Allahnmu fitila ce, Ta ba da haskenta bisa hanyarmu. Ta nuna hanyarmu da za mu bi sosai. Ta nuna mugunta, mu yi gudunta. 2) Maganar Allahnmu wuta ce fa. Tana ƙone mugunta, da ƙazanta duk. I, ta kan tsarkake zuciyar Masu Bi, Haske ya shiga kuwa da murna sosai. 3) Maganar Allahnmu takobi ne, Allah ya ba mu shi, mu sari maƙiyi. Shaiɗan zai ji tsoron mai riƙon takobin. Mun iya kwaƃe shi da maganan nan. 4) Ya ku ƴanuwana, mu yi aniya, Tsarkake zuciya da maganarsa. Domin mu ƙarfafa, kullum mu karanta Littafi Mai Tsarki, ƙyautar AllahnmuTu cel fara pace-n suflet Alleluia ھەر زامان مېھرىبان Dosud nám vždy pomáhal Kipahna ni eng 一主一信一洗一神 Тот кто спасен призван спасать Прежде чем скажу Ať příjde probuzení O Jesus, Thou art standing/ Llangloffan
Song not available - connect to internet to try again?