1) Mai Bin Ubanginmu, ka kama hanyarsa, Yesu ne ya ke kira, Yesu ne ladanka. 2) Ka yad da aikin duhu, ka tuƃe zunubi, Yi tseren nan gabanka tare da haƙuri. 3) Ba za ka ji Shaiɗan ba, ba za ka koma ba. Tare da Almasihu, bari ka ci gaba. 4) Raini ba za ka ƙi ba, kada ka ji tsoro. Ka dubi Almasihu, kullum ka shaida shi. 5) Mai Bin Ubangijinmu, ka dubi darajar Da aka sa gabanka, ka gama lafiya.Я в жизни Náš Boh vládne يا نجمة بلادي Noi siamo i bambini Kechir Олдингда тиз чўкаман Заримдаа Таны сэтгэлд Túžim sťa slnečné lúče Больше всех имен قلبي اللي علشانك
Song not available - connect to internet to try again?