1) Mutane duka sun taurara da jin maganar Uba Don duniyan nan ta kwace su; suna jin, amma ba aikata. (2x ) KORUS DUK: Masu shelar bishara ko'ina da Littafi Mai Tsarki. Ana shela mana bishara; muna ji, amma ba aikata. Maza: Ga Pastoci, ga dattiɓai, ga malamai ko'ina, Ga su Reverend suna faɗa mana; muna ji, amma ba a. 2) Karanta wasiƙar Yakubu sura ta ɗaya aya goma Sha tara zuwa aya, aya ashirin da bakwai. (2x) Korus 3) Karmu zama masu ji kaɗai, amma ba aikatawa. In ba aikatawa ƴan'uwa, ranar ƙarshe za mu hallaka. (2x) Korus 4) Duniyan nan tana ruɗinmu, jin daɗi za ya ƙare. A ran da Uba zai tattara dukan hallita na duniya. (2x) KorusAtyám, a te kezedbe Mi-am pus nădejdea-n Tine lw bạqy̱ fy ʿwdy wtr أفكارك صالحة لينا Dio mio 拔刀的元帥要來幫助你 Заклан за нас V oku odvahu 한알의 밀알 Dzięki, Jezu
Song not available - connect to internet to try again?