1) Maƃulƃula na ruwan rai, Kishi zai kashe ni, Zubo da ruwan daɗinka domin ka rayad da ni. 2) Raina ya zama busasshe, ƙarfi ya gaza ma, Ka shayad da ni da ruwanka, ya Allah, Ubana. 3) Maƃulƃula na Allahna, daga kursiyi ka zo, Ka ƃullo cikin zuciyata, in ka yarda yanzu. 4) Kai ne mai ikon warkarwa, kai ne mai ba da rai, Salama da alherinka su na ke so ƙwarai. 5) Ka ba ni irin ruwan nan wanda zai ƃulƃula A cikin zuciyata sosai, rai na har abada.Vreau sa-i cant - Eldad ạ̉ʿbdk 属于你 进入你的内室 ПОКЛАНЯМ СЕ Egam posbonim Nur den Saum seines Gewandes أحبك يا رب يا قوتي ZEITLUK CAAN SUNG DAH! Poďme chváľme nášho Pána
Song not available - connect to internet to try again?