1) Me za mu ce da Yesu? Ɗan Ragon Allah ne. Mai ɗauke kayan zunubi na duk jama'a ne. Ka ba ni wannan sani, azabar da ka sha. Mai Gaskiya, Mai Tsarki, ka ɗauke laifina 2) A cikin sa'ar mutuwa Mai Cetonmu ya ce, "Uba, yi musu gafara, sun yi a jahilce." Ka ba ni wannan sani, alherin da ya sa Maɗaukaki, Mai Tsarki, ya ɗauke laifina. 3) Rana ta rufu sarai, duniya ta duhunta, A Sama duk mala'iku sun kasa dubawa. Ka koya mana sanin wannan asirinka, Dalilin da Mai Tsarki ya ɗauke laifina. 4) Azaba duk ta wuce, Mai Nasara ya ci. A hannun daman Allah ne ya tsaya, Maɗaukaki. Ka koya mana sanin iko na tashinka, Mai Tsarki, Mai Nasara, Yesu Mai Cetona.Nous te couronnons Чалгъыджылар тогъайда Я смел как лев Chante au Seigneur Bůh náš neotřesitelný Potężna miłość Boża Добрый добрый Отец мой Добрые руки с неба Сен мен билан биргасан Серафим
Song not available - connect to internet to try again?