1) Mu ƙanƙanana ne, Yesu ya cece mu. Mun yi roƙo da sunansa, ya zo ya cece mu. 2) Yesu ya zaƃe mu tun ba mu san shi ba, Amma yanzu dai mun yi wayo, mu zo mu zaƃe shi. 3) Yesu ya neme mu tun ba mu kula ba, Ƙaunarsa ce ta jawo mu, mu zo mu yi godiya. 4) Yesu ya kira mu, kowa da sunansa, Kowa ya ba shi aikinsa, yana bukatarmu.Great and Mighty ميدلي 2 帮助我们的是万军之耶和华 Gəlirəm qarşına şükranlarla Мезмурлар 119:105 Sende Դու ես Տերը Aike da Abincinka Ҳалелуёҳ, ҳамдаш кунам Тек Йол
Song not available - connect to internet to try again?