1) Mu ƙanƙananan yara ne, Ba ƙarfi fa, ba gwaninta. Me za mu yi domin Yesu, Maɗaukaki, mai girma? 2) Mun sani masu tsarki Sun ba da ransu dominsa. Masu aminci, tsarkaka, Sun jure tsananin wuta. 3) Kaddararmu da tasu ɗaya, Mu kuwa muna yin wa'adi, Za mu bi su har mutuwa Don Yesu, haka za mu yi. 4) Kowace rana Masu Bi Wajibinmu ne za mu yi, Mu kashe mugun tunani, Mu hana aikin zunubi. 5) Loton da mu ke yin fushi, Ko mutane sun zage mu, Ko waɗansu sun dame mu, Ko alfarma ta cika mu, 6) A loton nan mu tuna fa, Mu amsa su da haƙuri, Maganarmu da ladabi Don yaƙin Ubangiji ne. 7) Murmushi na salama kuwa Ya haskaka fuskokinmu. Mu yi kome domin Yesu, Mu ƙaunaci jama'armu. 8) Kome ƙanƙantar yara fa, Sun iya ɗaukar giciyensu. Aikinsu daidai ƙarfinsu, Su yi kome domin YesuЯ дотронусь глазами до облака رمم مذبحي สรรเสริญพระเยซู ให้เราได้รัก Келсем Сенин жаныңа Speak O Lord 你这虫雅各不要害怕 tʿạl bqlbk dāng zāi nán bù duàn de chū xiàn Покаяние Oh! que ta main paternelle
Song not available - connect to internet to try again?