1) Mu ƴan yaƙin Yesu ne, gaba mu ke yi Shaiɗan ya amsa dā, mun yi bautarsa Mutuwar Almasihu fansarmu ta yi. Mu yanzu nan gaba binsa za mu yi. KORUS Yaƙin Almasihu, ƴanuwa, mu ke yi. Gabanmu ya tafi, binsa mu ke yi. 2) Sarakunan duniya, duk da ikonsu, Su kan zo su wuce, ba Su tsayawa, Jama'ar Almasihu la tabbata nan. Ikon Shaiɗan, ikon duniya, ba sa yin nasara. Korus 3) Inda mu ke bi yanzu, sawun mutanen dā. Su sun fara shiga cikin hutunsu. Mu da su ɗaya ne, duk jama'arsa, Ƙaunarmu da saninmu duk da nasu ɗaya. KorusAlle Welt sei erfüllt Точка Žijem fy ạlạ̉ʿmạq While Shepherds Watched Their Flocks ạby ạnạjyk దారి తప్పి పోతున్నావా విశ్వాసి Ruhsat ber Senga Спасенний навіки pāi qǐ nǐ de shǒu xiàng shén zàn měi
Song not available - connect to internet to try again?