1) Mu tashi tsaye, dukan ƴan yakin giciye, Mu ta da tuta bisa domin a gan ta dai. A cikin yaƙin gaskiya, Yesu zai bishe mu kuwa Ba za mu koma ba fa, sai gaba za mu yi. 2) Mu tashi tsaye duka, biyayya za mu yi Ga Yesu, Shugabanmu, a cikin yaƙinsa. Ku mazaje ku tashi, ku yi da ƙarfin hali, Ko tsoro ko ragwanci, ba damar wannan fa! 3) Mu tashi tsaye duka, a cikin ikonsa. A cikin ikon kanmu, ba za mu isa ba. Mu tafi da bishara, mu yi ta yin addu'a. Ta wurin bangaskiya za mu ci nasara.ạllylẗ ywm jdyd كل أرض ناشفة Par tous les saints glorifiés Fear Not فريق التسبيح شباب خذني لعلاك كان يوم سعيد Танръ'да Яшъйорум Дийен Oly messzire mennék Il tempo è giunto
Song not available - connect to internet to try again?