1) Mu yi farin ciki mu yi murna kuwa Don masu bin Yesu akwai nasara Zai fyauce mu duka mu ratse sammai Zai ciyadda ranmu da itaccen rai. KORUS Nasara, nasara zuwa dukan mu dai Nasara, nasara za mu ci ta sosai Mu zo mu bi Yesu mu yi anniya Zai ba mu ladanmu na har abada. 2) Ga can cikin sama a rubutace Suna na mai binsa kan farin dutse. Ba wanda ya sani sai shi mai karɓa Da Ubangijinmu Mai Cin Nasara. Korus 3)Wanda ya bi Yesu Mai Ceto kaɗai Za a ba shi tufafi da rawanin rai Zai zamna da Kristi a kursiyinsa Da murna mai yawa don yin nasara. KorusIl sogno Hoy un Niño nos nació lw msẖkltk Inson qalbi Иса, берік негізімсің Mně nelze pochopit brgẖm ạlgẖymẗ Есүс ээ баярлалаа ạ̉ʿṭny yạ rb qlbk Tornare a te
Song not available - connect to internet to try again?