KORUS Mu yi tsalle, mu yi rawa, Mu yi tabi, mu yabi Mai Cetonmu 1) Mu yabe shi da dukan zuciyarmu Domin shi ne ya cece mu Mu yabe shi da dukan zuciyarmu Domin alherinsa garemu Korus 2) Mu yabe shi da dukan ƙarfinmu Domin ƙaunarsa garemu Mu yabe shi da dukan ƙarfinmu Domin jinkansa garemu. Korus 3)Mu yabe shi da dukan azancinmu Mu rera "Halleluya" Mu yabe shi da dukan azancinmu Da molo da giraya. KorusТеперь рядом Ты My Deliverer 春天又来到 يمكن يكون Ты мой Царь Ты мой Бог kẖạlq ạlạ̉kwạn Гəлбими Пак Ет La gioia del Signore Tak zvednem se a jedem Ко мне подошёл Ты
Song not available - connect to internet to try again?