1)Mu za mu je shaida shi Mu shaida shi, mu shaida shi. Mu za mu je mu shaida shi Har duniya duk ta ji. 2)Shaiɗan ya so ya hana mu Ya hana mu, ya hana mu Shaiɗan ya so ya hana mu Amma bai iya ba. 3)Mu za mu kawo baikonmu, Baikonmu, baikonmu Mu za mu kawo baikonmu Aikin godiyarmu. 4)Yesu zai ji addu'armu Addu'armu, addu'armu Yesu zai ji addu'armu Kada mu fasa yi. 5)Zai kuwa yi mana taimako Taimako, taimako Zai kuwa yi mana taimako Har duniya duk ta jiХудонинг қўлида Йени бир йер, Йени бир гьок Hosanna, béni soit Når det stormer Я знаю жив Христос Спаситель ربي يسوع بيحبني Min Bihîstiye Min Hez Dikî Come le aquile Suongmantam Khawpi Встретимся ли мы с тобою
Song not available - connect to internet to try again?