1) Mu zo mu gai da Almasihu, Yesu Mai Cetonmu. An daɗe ana jiransa, ya ziyarto mu yanzu. 2) Ya zo da kalmar fansarmu, ya zo da gafara Ku ɗaurarru da zunubi, ku rera sunansa. 3) Ya fito gidan Ubansa, ya zo da warkarwa. Ku masu ciwon zuciya, ku sheka wurinsa. 4) Ba za mu daina yabo ba, ya Ɗan Mauɗaukaki, Sai duniya duk da cikarta ta ji Iabarinka.خدنا على جبل عالي พระเยซู พระเยซู ผู้ทรงสิริ Jesus, Jesus, Glorious One Beauty For Ashes ما أحلى السجود Dzisiaj w Betlejem هأفضل أسبح Мы словно искры O, Isuse dulce 你在哪里主所爱的人 НАД ВСИЧКО
Song not available - connect to internet to try again?