1) Mu ƙanƙanana ne, Yesu ya cece mu. Mun yi roƙo da sunansa, ya zo ya cece mu. 2) Yesu ya zaƃe mu tun ba mu san shi ba, Amma yanzu dai mun yi wayo, mu zo mu zaƃe shi. 3) Yesu ya neme mu tun ba mu kula ba, Ƙaunarsa ce ta jawo mu, mu zo mu yi godiya. 4) Yesu ya kira mu, kowa da sunansa, Kowa ya ba shi aikinsa, yana bukatarmu.La mia risposta Та Миний Хад Todos Juntos Tributemos V stínu křídel Tvých Миний тусламж Пусть на пороге неведомых дней Chi conosce il mio cuore Цар цароў Құдай Ізгі, Ол маған су берді Голоса возвысим Ему
Song not available - connect to internet to try again?