1)Mun gode Allah Ubangiji, Domin ƙamnarka, Yadda kai ka bada Ɗanka Yesu Domin cetonmu. KORUS I, muna yin roƙo Ya Ubangijinmu, Ka ji addu'armu, Cika mu da ƙamnarka. 2) Muna roƙo Ubangiji Yesu Ҡara ƙamnarmu, Mu dai ba mu cika ƙamnar juna Yadda ka ke so. Korus 3) Muna roƙo Ruhun Ubangiji Cika zuciyarmu, Cika mu da nufin yin biyayya Da maganarka. Korus 4) Allah Uba, Yesu Mai Cetonmu Ruhu Mai Tsarki, Duka uku sai ku taimake mu Muna yin addu'a. KorusEternité Аллаһ нə вəд етдисə Pamiętam jeszcze dobrze Svetlo O Dieu dont la tendresse في ليلة تألقت Тамоми дунё дар дасти Худо 你耳边是否有警钟长鸣 Noi ştim că Domnul vine Јол Ачансан
Song not available - connect to internet to try again?