1) Mun gode maka, ya Uba, Allahnmu, Don ka aiko da Ɗanka sabili da mu. KORUS Ya Ubanmu, ai, mun gode don ka tuna da mu. Ka fisshe mu daga duhu, kai, ka cece mu. 2) Mun gode maka , ya Ubangjjinmu, Domin Ruhu Mai Tsarki, mai taimakonmu. Korus 3)Mun gode maka, ya mai yawan jinƙai, Don Littafi Mai Tsarki, gurasa ta rai KorusVI. Jakie drogie dziś chwile Ярън هيئني لساعتك พระองค์ผู้ทรงสัตย์ซื่อ lmạ dʿạny rby ميدلي ترانيم أطفال Yüreğimdeki Işık Parlasın Bur'da Предвечный Дух Приди В Христе одном покоюсь, я امور كتير
Song not available - connect to internet to try again?