1) Mun gode maka Yesu, Ɗan Maƙamnacinmu Do kana ta lura da mu, ɓatattun tumaki. KORUS Yabo ya tabbata, ya tabbata ga Yesu Yesu, Yesu, sunanka da daɗi. Karɓi roƙon bayinka domin su sami tsira. 2) A cikin sunan Yesu muna kurkusa ga Allah Shi wanda ya mutu domin dukan mutane. Korus 3) A cikin yaƙin nan muna da aboka gabanmu. Kai ne za ka taimake domin mu ci magabta. Korus 4)In na tuna, in na tuna da ƙamnar Almasihu Sai hawaye na zuba domin na ɓata hanya. KorusAslan'ın Şarkısı في نهاية الحكاية ВЪВ БОЖИЯТА КРЪВ Pandang, ya Bapa dalam RahmatMu Батарея Každý deň do každej žitia chvíle Երբ Որ Նա Ամպերով Վերադառնա Hevero ry mpanota o ny andro fitsarana kạnt mrẗ ḥwạ İsa'yla Gitmeye Karar Verdim
Song not available - connect to internet to try again?