1) ga Ubangijinmu. Muna shaida bishararsa. Shi ya sha wahala ya mutu a kan giciye. Don duniya ta sami ceto. KORUS Halleluya, Yesu na zuwa don ya karɓe mu. In muna da bangaskiya. Halleluya ba shakka za mu shiga gidan sama. In mun yi zaman, zaman ƙauna. 2) Dukan mu mawaƙa da ka raira waƙoƙi yau. Shari'armu mai yawa ce. Don muna karantawa muna raira maganarsa. Amma ba mu aikatawa fa. Korus 3) Akwai gidaje biyu da Allah ya shirya mana, Gidan Allah da gidan Shaiɗan. Idan baka gidan Allah, kana gidan Shaiɗan Samaniya ko jahanama. Korus 4) A wannan duniya ne za mu zaɓi gidanmu, Gidan Allah ko gidan Shaiɗan. Ayyukan da muke yi cikin wannan duniya. Su ne za su kaimu gidanmu. Korus 5) Idan ka bar gidan Allah kana gida na Shaiɗan. Dole ɗaya ya zama naka. Gidan Allah sai jin daɗi amma gida na Shaiɗan, Sai dai shan azaba sosai. Korusدوست دارم sạ̉sbḥ wạ̉bạrk wạ̉rnm llrb Gesù mi ama anche se sono un bambin Скоро Той ще се яви Яхве Óda na radost حبيب العمر انت يايسوع В небе звезда засияла, тайны небес рассказала. Kristus Víťaz Nie je nikto ako Boh
Song not available - connect to internet to try again?