1) Muryar Makiyayi ce Can cikin jeji na ke ji, Kira tumaki ƃatattu, Nesa da garke sun watsu. KORUS Zo da su, zo da su, Zo da su wurin cetonsu, Zo da su, zo da su, Zo da su wurin Yesu. 2) Wa za ya taimaki Yesu, Taimake shi da samunsu? Wa za ya kawo ƃatattu Wurin da za a cece su? Korus 3) Suna ta kuka can jeji, Inda ba kowa a kan dutse. Umarnin Yesu ka ke ji, "Zo da tumakina yanzu." KorusЧюнкю Сен Танръсън Севгили Танръм, Хамт Олсун! Niebiańską radość w sercu mym СВЯТИ ДУХ ربي حبيبي كلامك حلو ạ̉ḥmdk yạrb fy ạlạ̉mm Pakailah Waktu Anug'rah Tuhanmu Es Nuestro Dios Tu mi guiderai لكي تكون لي الحياة
Song not available - connect to internet to try again?