1) Mutanen dā sun kawo amfanin gonarsu, Sun sa shi cikin haikali, shaidar godiyarsu. 2) Yau fa, ga namu kuwa, mun kawo a gidanka, Domin ka sa aIbarkarka, mu yabi sunanka. 3) Mun miƙa sadaka domin ka karƃe ta, Ka taƃa ta da hannunka ta zama cikakkiya. 4) Miƙa zukatanku ! Mu mutanensa ne, Gama rayukanmu a yau sun zama nasa ne. 5) Uba Mahalicci, aike mu girbinka, Mu jawo mutane wurinka, su ba da gaskiya.Great Is Your Faithfulness You Have Been Raised مال قوروودو جاتات بالا Una vita nuova فرح نفس عبدك Abismado en el pecado Tu eşti iubirea din etern Христос благодарены Ó krv drahá, sláva naša Дом Отца
Song not available - connect to internet to try again?