1) Na ji kiranka yanzu, ya Ubangijina. A cikin jininka, Yesu, ka wanke zuciyata. KORUS Ubangijina, ga ni nan, na zo, Sai ka ji addu'ata, ka ba ni taimako. 2) Ko na zo da zunubi, da rashin ƙarfina, Na sani kai ba za ka ƙi ka tsarkake ni ba. Korus 3) A wurinka kaɗai akwai murna sosai. Kai ne ka ba ni kwanciyar rai da sanin gaskiya. Korus 4) Ina so in ci gaba, in zama cikakke, In koyi irin halinka, in ɗauki giciye. KorusDancing on the grave Alaba a ADONAI O Allah, Bapa Kami Mifona aminao izahay Chciałbym Jezusa uczniem być Everything (God in My Living) Grazie Nie je nik ako Ty ạlrb sạkn jwh qlby Səni mən sevirəm, əziz Allahım
Song not available - connect to internet to try again?