1) Sa'ad da uwaye sun kawo ƙanƙanana, Almajirai sun kwaƃe su, sun hana su sosai, Amma da dukan tausayi, Yesu ya tsauta mar, ya ce, "Bar ƙanƙanana su zo wurina." 2) Ya taƃa su yara, su yara ƙanƙanana, Da hannu bisa kansu ya sa musu albarka. Da daɗin rai ya karƃe su, ya rungume su kuwa, ya ce, "Kada ku hana su zo wurina." 3) In ji Yesu Kristi, Mai Ceton duniya duka, In ba ku ƙanƙantad da kanku kamar yara ba, Ba za ku sami ceto ba, ba za ku shiga Sama ba, Sai ku karƃa yadda yara ke yi. 4) Ga dubbai kan dubbai na yara ƙanƙanana, Su ba su taƃa jin labarin Yesu ba daɗai. Ku tafi fa ku neme su, ku faɗa musu, dukansu, "Bar ƙanƙanana su zo wurina."Uitstap: Hosanna Dostum 主要復興這地 Мүтәжбиз Саған Cuanto tarda el Mesias بئزدىن تەڭىر تىنچتىعىن بەرگەن بىزگە ما أحب مساكنك KHUARUAHHAR VEL ạ̉ḥb ạ̉n ạ̉smʿ ṣwtk Gözlerim' Dağlara
Song not available - connect to internet to try again?