1) Sabuwar Urushalima amaryar Yesu ce, Mai sheƙi kamar rana, ko haske kuwa gani. Ƙofofi na daraja, hanyar zinariya, A cikinta ga kogi da itace na rai. 2) In kai ga wannan birni wurin da hawaye, La'ana, bakinciki, duka sun shusshude. Ko mutuwa da kanta an ci nasararta. Da Ɗan Rago da Uba ɗaukakar birni ne. 3) In yi sujada tare da sauran tsarkaka. Sa rera, Halleluya, in haɗa muryata. Kullum in yi mamaki yadda zunubaina Ta wurin jinin Yesu, Allah ya gafarta.Zaznite piesňou údolia, i vŕšky kvetnaté, nech nám srdcia láskou zahoria milosťou zažaté İşte Tanrı Yücelik, bilgelik Senindir Rab Žalm 150 كنت قاعد hái zi men dōu hǎo ma Víc lásky, víc moci Bar kúshimdi Чудный Обмен Ježiš, buď mojím Pánom
Song not available - connect to internet to try again?