1) Sahihiyar ƙauna dai ta fi kwatanci, Mun durƙusa a gaban kursiyin, Don waɗanda ka haɗa su su sami Ƙauna mafificiya a zuciyarsu. 2) Rai mai jamali, kau da shakka duka, Tabbatar da ƙauna da bangaskiya, Da jurewa da bege da natsuwa, Irin da ba ya saurin fushi kuwa. 3) Ba su wadatacciyar murna taka, Da kuma kwanciyar rai da kamewa, Iyakar kwanakinsu nan a duniya, Har ran da za su shiga Sama can.Unknown Jako ovce ztracená Better Than Life حوار الملك وحجلة الثاني Haleluja, slávme Pána piesňou chvál Isoning sevgisi sevgisi Za Mną! Tak woła Chrystus Pan سد يا يسوع في حياتي ạlạ̉rḍ w mlw̉hạ llrb ạ̹lhnạ Te damos gracias oh Señor
Song not available - connect to internet to try again?