1) Sahihiyar ƙauna dai ta fi kwatanci, Mun durƙusa a gaban kursiyin, Don waɗanda ka haɗa su su sami Ƙauna mafificiya a zuciyarsu. 2) Rai mai jamali, kau da shakka duka, Tabbatar da ƙauna da bangaskiya, Da jurewa da bege da natsuwa, Irin da ba ya saurin fushi kuwa. 3) Ba su wadatacciyar murna taka, Da kuma kwanciyar rai da kamewa, Iyakar kwanakinsu nan a duniya, Har ran da za su shiga Sama can.Gjør døren høy, gjør porten vid Vieni Signore О Боговоплощении о милости небес Dalama kóz salsam, ótkendi oıǵa alsam I Am A Christian لا أعلم Open Up the Sky ạnt ạlly̱ fdytny̱ Imanýıl - Qudaı, bizben birge! ياللي مليت القلب بنورك
Song not available - connect to internet to try again?