1) Sai in ba ku labarin nan, zance mai ba da rai, Ban da ragi ma ko kaɗan, zance mai ba da rai. Aikakke na Allah shi ya sha wahala. KORUS Yesu ne shi, Yesu ne shi, zance mai ba da rai. Yesu ne shi, Yesu ne shi, zance mai ba da ral. 2) Daɗin zama bai nema ba, zance mai ba da rai. Girman kansa ya ƙyale ma, zance mai ba da rai. Aikakke na Allah shi ya sha wahala. Korus 3) Zancen nan mai aminci ne, zance mai ba da rai. Ya kamata ku karƃa dai, zance mai ba da rai. Wani ne ya mutu don ya ba mu hutu. Korus 4 Sai mu ba da labarin nan, zance mai ba da rai Ban da ragi ma ko kaɗan, zance mai ba da rai. Almasihu Yesu, Allah ya tashe shi. Ɗaukaka shi Allah ya yi, Yesu mai ba da rai. Ɗaukaka shi Allah ya yi, Yesu mai ba da rai.RW: Die Heer, die Heer het opgestaan Mən Möhtacam Yesu Ya Zo Da Ƙaunarsa เราจะยกพระนามของพระองค์ اختبرت حبك ذلك الحب الفريد Qýanýda búgin bar álem Yo vengo a ti, Señor ప్రేమా అనే మాయలో చిక్కుకున్న Нэрийг тань алдаршуулхаар тэмүүлнэ Sunan Wani Yaro Fa, Daniel Ke Nan
Song not available - connect to internet to try again?