1) Sai ku tashi, duk ƴan'uwa, ji kiran Nijeriya! Da aminci, ƙwazo, ƙauna, yi wa tasar hidima, Ƙoƙarin jarumai na dā ba banza ya ke ba! Da dukan ƙarfinku, Tsare salama da ƴanci, da ɗayantuwarku ! 2) Ya Mahaliccin duniya, ka bi da manyanmu Har su ciccika nufinka. Taimaki duk ƴaƴanmu Su girma cikin gaskiya, ƙauna, da adalci. Ka mai da Nijeriya Wurin da kowa zai zauna da kwanciyar hankali!Sa ai candelă plină Hosianna, Hosianna ᠡᠵᠡᠨ ᠳᠠᠬᠢᠨ ᠢᠷᠡᠬᠦ ᠮᠥᠴᠡ ᠬᠦᠷᠲᠡᠯᠡ Зафер таджъ fy ḍyqy dʿwtk yạ rby Ils ne sont plus شايف Ты живёшь в славословии народов My jesteśmy powołani Мөнхийн түшиг - Энэрлийн зөөлөн гараараа
Song not available - connect to internet to try again?