1) Sai ku tashi, duk ƴan'uwa, ji kiran Nijeriya! Da aminci, ƙwazo, ƙauna, yi wa tasar hidima, Ƙoƙarin jarumai na dā ba banza ya ke ba! Da dukan ƙarfinku, Tsare salama da ƴanci, da ɗayantuwarku ! 2) Ya Mahaliccin duniya, ka bi da manyanmu Har su ciccika nufinka. Taimaki duk ƴaƴanmu Su girma cikin gaskiya, ƙauna, da adalci. Ka mai da Nijeriya Wurin da kowa zai zauna da kwanciyar hankali!Breathe On Me Szent vagy 我們在這裡本沒有長存的城 Ты моя скала فلنقترب พระเจ้าขอทรงลุกขึ้น Ўғил қизим бардам бўл Dzień w służbie Zbawiciela Jésus a mis un chant nouveau dans nos coeurs 我祝愿神的仆人
Song not available - connect to internet to try again?