1) Salama ta Allah kamar kogi ce. Tana ikon kome cikin yalwarta. Cikakkiya mai gudu, tana ƙaruwa, Cikakkiya mai girma kamar zurfafa. KORUS Dogara ga Allah, hanyar kwanciyar rai Gunsa za a sami hutu cikakke. 2) Daga tafin hannun Ubangijinmu, Ba abokin gaban da zai fizge mu. Babu tashin zuciya, babu damuwa, Babu kuwa dalilin tunani mai yawa. KorusАл бени я Раб qwmy̱ yạ nfsy̱ Henos En Tus Huestes Senor Your Blood Speaks a Better Word Өө Есүс миний сэтгэлд jạyyn nrfʿ ạ̹ydynạ 'Take Up Thy Cross', the Savior Said Мне солнышко светит wǒ men yào zàn měi yé hé huá Sziklavár
Song not available - connect to internet to try again?