1) Sanadin ceto, Yesu ne shi, Allah ya sa Yesu haka, in ji Da farin soma wa'azin nan Kofar alheri babu sai Ɗan. KORUS Shaidata wanna gaskiya ce: Sani na yi, ni cetacce ne; Fahariya babu, ni fansasshe, Sani na yi, ni cetacce ne. 2) Zaman na ɗaure zamana dā, Wyua, wahala, su duk na ke sha. Tun da maganar Allah na ƙi, Iblis, makiyinsa, na ke bi. Korus 3) Ku masu ji, ku dakata dai, Sai kun ji shaidata wannan sosai, Yesu ya sayo ni, ya maida ni ɗa, Babu mai raba mu har abada. Korusاسمه لوحده كافي Čuj, aká prekrásna pieseň СЕГЕ ТӰҤЕЙ КЕМ ДЕ ЈОК Van Lal Cha Thisan Стены все падут ạlklmẗ mnk msẖ ạ̉whạm ساعا داڭق O Jésus! soleil de l'âme Kun Golgatasta lauluni laulan huí xiǎng yé sū zài shì shàng
Song not available - connect to internet to try again?