1) Wannan bishara kuwa ta mulki Za'ayi wa'azinta ga duniya. Domin shaida ga dukan al'ummai Sa'annan mutuƙa za ta zo. KORUS Sa'annan, sa'annan, matuƙa, matuƙa Sa'annan matuƙa za ta zo. 2) Gama kamar walƙiya daga gabas Kuna ganinta kuwa bar yamma. Haka nan Ɗan mutum za ya zo. Sa'annan mutuƙa za ta zo. Korus 3) Daga itacen ɓaure ku ga ne Sai ku koyi misalinsa Sa'anda yana hudo ganyensa Sa'annan mutuƙa za ta zo. Korus 4) Ku tuna da zamanin Nuhu ƴan'uwa Ya sha ba'a cikin aikinsa Amma ya ci gaba da yin jirginsa Sa'annan matuƙarsu ta zo. Korus 5) Sai mu jimre da aikin bishara Har dukan duniya ta tsira Domin Yesunmu yana zuwa Sa'annan matuƙa za ta zo. Korus 6) Yesu zai karɓe mu cikin sama. Cikin gidan Ubansa. Rawanin Rai yana jiranmu. Sa'annan matuƙa za ta zo.Осий эдим суйдим мени Ждём Господь Тебя Nejkrásnější chvíle Кудайдын байлыктары эбегейсиз Käy, armahtaja laupias Chváľte meno Ježiš Яратисько Тонэ Христосэлэн Черкез Sana geldim Rab I Damlai Niu Մեկը Կար Որ Հոժար էր
Song not available - connect to internet to try again?