1) Suna mai daɗi Yesu ne a kunnen Masu Bi. Alhini, tsoro, ƃacin rai, korarsu duk zai yi. 2) Yana ƙarfafa zuciya ta masu ciwon rai. Manna ne shi ga Masu Bi, ga dukanmu, jinƙai 3) I, sunan Yesu ceto ne, shi ne maƃoyina, Ƙarfina, pana, garkuwata, begen bangaskiyata. 4) Yanzu a cikin duniya, na kasa yabonka, Shaidata duk da aikina sai dai da ikonka. 5) Amma a wurin zamanka, zan duba fuskarka. Waƙa zan yi mai daɗin ji, yabo ga sunanka.يا أبانا tsbyḥ qbl ạlkẖdmẗ - bybw سكنت في حياتي الفرحة Iso - abadiy hayot Ty jsi můj svět تعليق 1 - على المرصد qd ʿjz ạlnṭq Прошу дождя! طل الملاك จิตวิญญาณข้าร้อง
Song not available - connect to internet to try again?