1) Ta da kanku, ƙyamare, Halleluya! Almasihu na ɗaɗɗe Halleluya! Yau ya karƃi mulkinsa, Halleluya! Yau ya hau Samaniya, Halleluya! 2) Aikinsa ya gama dai, Halleluya! Tsarkakewar mutane, Halleluya! Bisa kursiyinsa yanzu, Halleluya! Yana roƙo dominmu, Halleluya! 3) Yesu ba zai bar mu ba, Halleluya! Yana wurinmu lalle, Halleluya! Ruhunsa mai taimako, Halleluya! Yana zaune cikinmu, Halleluya! 4) Yesu za ya komo nan, Halleluya! In ya shirya wuri can, Halleluya! Za ya karƃi Masu Bi, Halleluya! Za mu hau tare da shi, Halleluya!Мүгəддəс мəскəниндə Ah! si ton sang, si ta mort, si ta vie La bonté Jezus Chrystus - brzmi poselstwo Send Revival Ne Mutlu Ыраазымын мен Сага Теңир O the Blood У ног Твоих склонюсь Мажнунтол
Song not available - connect to internet to try again?