1) Ta wurin ƙaunar Mai Ceto, sai lafiya. Ƙauna ba ta sakewa kuwa, sai lafiya. Jininsa mai tamani ne, ƙaunarsa har abada ce, Idonsa ya tsare mu dai, sai lafiya. 2) Ko da muna shan wahala, sai lafiya. Shi ya iya cetonmu duk, sai lafiya. Murnarmu daga Uban ce, ladanmu daga Yesu ne, Tsarkakewarmu ta Ruhu, sai, lafiya. 3) Bege kuwa ya haskaka mu, sai lafiya. Bangaskiya ta ƙarfafa mu, sai lafiya. Mun dogara kuwa ga Allah, Yesu ne ke biyan bukata, Ko a mace ko a raye, sai lafiya.Иса да Бир Чоджукту Dieu règne en juste Roi حينما أدنو من قدسك Дүнјада чох јоллар, чох ҹығырлар вар Миний дуудлага Избранник ىيسا تئرىلدى! إليك إني سائحا Aj keď figovník nevypučí rnmwạ llh
Song not available - connect to internet to try again?