1) Tun farkon hasken safe Zuciya ta ke yin yabo ga Yesunmu! Ko cikin aiki ne, ko wurin wasa ne, Yabo ga Yesunmu! 2) Ko dare ne ko rana, Koyaushe sai mu yi yabo ga Yesunmu! In fa Shaiɗan ya zo, Yesu 'na taimako Yabo ga Yesunmu! 3) Ga Allah cikin Sama, Mala'ikunsa 'na yin yabo ga Yesunmu! Mu mutanen duniya, kada dai mu fasa Yabo ga Yesunmu! 4) Yanzu da ranmu duka Mu ce da ƙarfinmu, yabo ga Yesunmu! Tun daga duniya, har can cikin Sama, Yabo ga Yesunmu!НЕ БЕШЕ ЛЕСНО Сон Pe acest pamant totul Isuse Uskomme Jumalaan Czyś zniechęcony Kristus, Syn Boží Sen Güçlü Tanrısın يا إيديا ما تتعبيش Би Эзэн Тандаа ирж Tenmo brillando, Señor
Song not available - connect to internet to try again?