UBANGIJI MAKIYAYI NA NE KORUS Ubangiji, ma-kiyayina Ba zan taɓa, rasa komi. 1)Yana sanya ni, in kwanta A cikin makiyaya mai ƙyau. Yana bishe ni, a gefen Ruwaye, na hutawa. Korus 2) Hakika, ko tafiya nake yi Ta tsaki-yar kwarin mutuwa. Ba zan ji tsoron, masifa ba Gama kana, tare da ni. Korus 3) Nagarta kuma, da jinƙai Za su bi ni duk kwanakina. Zan zauna kuma, a gidan Ubangiji, har abada. KorusТубсиз жар ёқалаб юрсамда гоҳи А ты не думай, что тебе тяжело, Laulullaan kuoro pyhien أبى ضللت Tiens dans ta main Свят да съм желая Wielki jest Pan اشفيني Джошку ве Куртулуш Сеслери Вар Efesliler 1:7-8
Song not available - connect to internet to try again?