1) Ubangiji shina ta biɗa Girbi cikin ran masu bi Shina son ɗiyan Ruhu Mai Tsarki Da aiki na ɗaukaka shi. KORUS Babu kome sai da kunnuwa Mu ba shi baƙin ciki Maimakon ɗiyan Ruhu Mai Tsarki Mun miƙa mai kummuwa. 2) Ko mutane suna ta gani Ҡamnarsa cikin ranmu yau ? Da anniya domin masu duhu Su tuba su bada gaskiya ? Korus 3) Ko kai za ka yarda ka zama Littafi Mai Tsarkinsu ? Ba su iya karanta don kansu Sai duban zaman masu bi. 4) I, Ubangiji, na yarda Na ba ka duk raina yau Maimakon kunnuwa fa zan ba ka Ɗiyan Ruhu da naka taimako.دماؤك التي جرت lys mn ṣʿb ạ̉w ḍyq مايرامعا بارعىلا، ال چاقىرات! ىزدەيلى بئز اسمان پادىشالىعىن 是谁让我们安如盘石 耶和华我的神哪 All is well Po Tebe túžim viac Без бельмибез кайчан кабат жиргә مات ربي عن كل الأولاد
Song not available - connect to internet to try again?