1) Ubangiji ya tashe mu da safen nan mun gode (2x) Me za mu yi mu nuna muna murna? Sai mu rera (2x) KORUS Sai mu ce ha ha a a a Halleluya Mu ƙara ha ha a a a al leluya. (2x) 2) Wanene yana ba mu ci da sha kullum? Allah ne. (2x) Me za mu yi mu nuna muna murna? Sai mu rera (2x) Korus 3) Wanene yana ba mu rai da lafiya? Allah ne. (2x) Me za mu yi mu nuna muna murna? Sai mu rera (2x) Korus 4) Allah ne mai ba mu dukan komi, mun gode. (2x) Me za mu yi mu nuna muna murna? Sai mu rera (2x) KorusEz az a dal تستاهل أغنيلك Ku komu pôjdem Daca voi avea în viaţa mea In tua presenza Ты Господь мой Бог Thagau Khawvel Ah Զորություն Կա Քո Անվան Մեջ Հիսուս One Thing Дотянусь
Song not available - connect to internet to try again?