1) Ubangiji Yesu, ina roƙonka, Kai ne na ke kira, ina jiranka. 2) Ga ni nan gabanka, bawanka na ke. Kai ne ka fanshe ni da jininka dai. 3) Daga halin duniya raba ni yanzu Gaskiya da ƙauna ina nemansu. 4) Koya mini sani, sanin nufinka. Ni dai marar iko, ba ni ikonka. 5) Amshi mulkin raina, karƃi zuciyata. Ba na jin ta wani, sai maganarka. 6) Hali irin naka ni ke so in yi. Ruhunka Mai Tsarki, cika ni da shi.Bóg jest z nami ạ̹swd ạ̹swd هنعيش يوم بيوم Менің панамсың Иса Čas radosti, veselosti لولا الصليب من انا Мой Христос Учитель Бəлкə Чох Сусамысан Munti inalti semeti بحبك يا سيد الأرض
Song not available - connect to internet to try again?