1) Wanene shi Ɗan Maryamu Ta haifi ɗa wurin Ruhu ? Shi ne Yesu Ɗan Allah, Shi ne Yesu Mai Cetonmu. Sai mu faɗi gabansa, Mu naɗa shi Ubangiji. 2) Wanene shi da ya mutu, Sabili da zunubanmu ? Shi ne Yesu Ɗan Allah, Shi ne Mai Cetonmu. Sai mu faɗi gabansa Mu naɗa shi Ubangiji. 3) Wanene shi ran Lahadi Ya fito daga kabari? Shi ne Yesu Ɗan Allah, Shi ne Yesu Mai Cetonmu, Sai mu faɗi gabansa Mu naɗa shi Ubangiji.Davanti a Te Bizdiń qala Isamyzǵa Kurman Solo Cristo nạẓrạaⁿ ạ̹lyk Благослови душа моя Господа ИСУС ХРИСТОС Е БОЖИЙ СИН Не ведомы нам тайны ربك هيحلها Достоин
Song not available - connect to internet to try again?