1) Wanene shi Ɗan Maryamu Ta haifi ɗa wurin Ruhu ? Shi ne Yesu Ɗan Allah, Shi ne Yesu Mai Cetonmu. Sai mu faɗi gabansa, Mu naɗa shi Ubangiji. 2) Wanene shi da ya mutu, Sabili da zunubanmu ? Shi ne Yesu Ɗan Allah, Shi ne Mai Cetonmu. Sai mu faɗi gabansa Mu naɗa shi Ubangiji. 3) Wanene shi ran Lahadi Ya fito daga kabari? Shi ne Yesu Ɗan Allah, Shi ne Yesu Mai Cetonmu, Sai mu faɗi gabansa Mu naɗa shi Ubangiji.nạdwạ wgẖnwạ من كل قلبى Priateľ môj Slyšíme opět poselství Сен Ярадыҗы ạlḥqnạ لإلهنا بنعد طريق Men gelýän we ýykylýan Гадырдан Халасгәрим لو جم خيروني
Song not available - connect to internet to try again?